Question
Mallam Ni mutum ne me yawan aikata istiminai,pls abani shawara
Asked by: AHMAD MURTALA
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi Usmankaji tsoron Allah ka kuma guji duk abinda zai kai ka zuwa ga aikata wannan laifin kaman kallon video ko hotuna da basu dace ba. sai kuma ka yawaita azumi domin rage sha'awa. Allah shine mafi sani
Answered on May 16, 2026
Related Fatwa
dan Allah ina tanbaya malam mai nene aki dar yan shi a kuwa
Alhamdulillah Wahdah, Wassalatu Wassalamu ala Rasulil-Lah, wa'ala Ālihi wasahbihi waman Wālāh. bayan haka. Amsa: Aƙidar yan shi'a itace a dunƙule k...
Read Full Answer →menene hukuncin auren matan da tabar mijinta tsawon shekara bakwai ba da izininsa ba?
Alhamdulillah Wahdah, Wassalatu Wassalamu ala Rasulil-Lah, wa'ala Ālihi wasahbihi waman Wālāh. bayan haka. Amsa: Wacce tabar gidan mijinta koda na...
Read Full Answer →Assalamu alaikum warahmatullah malam Dan Allah ya halarta mace tayi sallah da niqaf a fuskarta
Wa'alaikussalamu Warahmatullah Wabarakatuh. Amsa: Ya halatta tayi hakan, musamman idan akwai namiji wanda ba Muharraminta ba a gurin. Allah yai ma...
Read Full Answer →Assalamu Alaikum warahmatullahi wabaraka (Kalmar Bari بارى) tana cikin sunayen Allah? Idan za'akora...
Wa'alaikussalamu Warahmatullah Wabarakatuh. Amsa: Eh, hakane, Abdul-Bari za'a ke kiran shi, kamar dai sauran Masu sunayen irin hakan; Abdullah, Abdu...
Read Full Answer →Aslm malam. Don Allah ya ake hudubar sawa yaro suna? nagode
Wa'alaikussalamu Warahmatullah Wabarakatuh. Amsa: Babu Wata huduba da aka shar'anta domin sanya wa yaro suna a musulunci. wajibi shine zaba mai suna...
Read Full Answer →malan ni mutum ne me yawan kokanto da raye raye na zuciya haka yasa kome nayi senaringajin riya n...
Sai ka din ga addu,ah Allah ya yaye maka
Read Full Answer →