Question

Copied!

Assalamu alaikum warahmatullah malam Dan Allah ya halarta mace tayi sallah da niqaf a fuskarta

Asked by: Zainab Abbas

Answer

Answered by: Dr. Muhammad Abubakar Adam

Wa'alaikussalamu Warahmatullah Wabarakatuh. Amsa: Ya halatta tayi hakan, musamman idan akwai namiji wanda ba Muharraminta ba a gurin. Allah yai mana dace da gafara da Sutura duniya da lahira. Wasallahu Wasallama ala nabiyyina Muhammadin wa'alihi wasahbihi ajma'een.

Answered on May 15, 2026

Answered

Related Fatwa

Mallam Ni mutum ne me yawan aikata istiminai,pls abani shawara

kaji tsoron Allah ka kuma guji duk abinda zai kai ka zuwa ga aikata wannan laifin kaman kallon video ko hotuna da basu dace ba. sai kuma ka yawaita a...

Read Full Answer →

dan Allah ina tanbaya malam mai nene aki dar yan shi a kuwa

Alhamdulillah Wahdah, Wassalatu Wassalamu ala Rasulil-Lah, wa'ala Ālihi wasahbihi waman Wālāh. bayan haka. Amsa: Aƙidar yan shi'a itace a dunƙule k...

Read Full Answer →

menene hukuncin auren matan da tabar mijinta tsawon shekara bakwai ba da izininsa ba?

Alhamdulillah Wahdah, Wassalatu Wassalamu ala Rasulil-Lah, wa'ala Ālihi wasahbihi waman Wālāh. bayan haka. Amsa: Wacce tabar gidan mijinta koda na...

Read Full Answer →

Assalamu Alaikum warahmatullahi wabaraka (Kalmar Bari بارى) tana cikin sunayen Allah? Idan za'akora...

Wa'alaikussalamu Warahmatullah Wabarakatuh. Amsa: Eh, hakane, Abdul-Bari za'a ke kiran shi, kamar dai sauran Masu sunayen irin hakan; Abdullah, Abdu...

Read Full Answer →

Aslm malam. Don Allah ya ake hudubar sawa yaro suna? nagode

Wa'alaikussalamu Warahmatullah Wabarakatuh. Amsa: Babu Wata huduba da aka shar'anta domin sanya wa yaro suna a musulunci. wajibi shine zaba mai suna...

Read Full Answer →

malan ni mutum ne me yawan kokanto da raye raye na zuciya haka yasa kome nayi senaringajin riya n...

Sai ka din ga addu,ah Allah ya yaye maka

Read Full Answer →