Question
slm dafatan mlm yana lfy Allah yasa haka Ameen mlm mutum yakema yaro a wajan kasuwar ka indai wata yayi zaka sallameshi amma shi yaron kullin a chikin tsoranka yake idan ogan yan Nan bayasamun nutsuwa saboda kullin achikin fada yake idan yana fada yacema sha sha yacema mahaukachi mlm yakake ganin zama akasan oga mlm inaso abani shawara
Asked by: Abdulrahman Sani Garko
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alaikum slm, ina baka shawarar kayi haƙuri ka koyi kasuwa har Allah ya kawo lokacin da za'a sallame ka, ka kuma riƙe amana sosai kar a dame ka da ha'inci. In dai kana ƙarƙashin wani, to dole sai kayi haƙuri
Answered on November 11, 2026
Related Fatwa
Assalamualaikum mlm shin zan iya Kiran kaina da suna sayyada,ko in hada shi da sunana misali-Sayya...
Wa alaikum slm, sayyada yana nufin shugaba mace ko jagora, in ke hakan ce ba laifi
Read Full Answer →Aslm malam tambayana shine menene hukkunci sallahma uku da akeyi acikin sallah
Wa alaikum slm, ya tabbata a sunnah
Read Full Answer →assalamu alaikum Malan tambaya gareni shin Za,aiya chema Dan Bidi,a fasiki
Wa alaikum slm, sai dai ba za'a kama sunan sa ba. Za'a faɗi cewa duk me laifi kaza, fasiki ne, ko duk wanda yayi aiki iri kaza ɗan bidi'a ne. Wallahu...
Read Full Answer →assalamualaikum mlm ya hukuncin wadda yayi musafaha da kafiri baiyi alwala ba yayi sallah a haka
Wa alaikum slm, ba komai a kansa
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam shin ko yahalatta mahaifinu yabamu sadakar kudi sai ni yabani musali 10k sai...
Wa alaikum slm, idan yayanka yana da aure yana da iyali misali, kaga ya fika buƙata, ba laifi. Amma idan ba haka ba, in zai muku kyauta dole ya daidai...
Read Full Answer →As Salamu alaikum wa Rahmatullah,mallam tambaya ta ita ce,yarinya ce a lokacin da tana yar karama ak...
Wa alaikum slm, be kamata ba
Read Full Answer →