Question
Assalamualaikum mlm shin zan iya Kiran kaina da suna sayyada,ko in hada shi da sunana misali-Sayyada Asmau ba Dan komai ba Naga kamar sune da masu kamala kan alakanta kansu dashi
Asked by: Asmau
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alaikum slm, sayyada yana nufin shugaba mace ko jagora, in ke hakan ce ba laifi
Answered on November 11, 2026
Related Fatwa
Aslm malam tambayana shine menene hukkunci sallahma uku da akeyi acikin sallah
Wa alaikum slm, ya tabbata a sunnah
Read Full Answer →assalamu alaikum Malan tambaya gareni shin Za,aiya chema Dan Bidi,a fasiki
Wa alaikum slm, sai dai ba za'a kama sunan sa ba. Za'a faɗi cewa duk me laifi kaza, fasiki ne, ko duk wanda yayi aiki iri kaza ɗan bidi'a ne. Wallahu...
Read Full Answer →assalamualaikum mlm ya hukuncin wadda yayi musafaha da kafiri baiyi alwala ba yayi sallah a haka
Wa alaikum slm, ba komai a kansa
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam shin ko yahalatta mahaifinu yabamu sadakar kudi sai ni yabani musali 10k sai...
Wa alaikum slm, idan yayanka yana da aure yana da iyali misali, kaga ya fika buƙata, ba laifi. Amma idan ba haka ba, in zai muku kyauta dole ya daidai...
Read Full Answer →As Salamu alaikum wa Rahmatullah,mallam tambaya ta ita ce,yarinya ce a lokacin da tana yar karama ak...
Wa alaikum slm, be kamata ba
Read Full Answer →Assalama Alaekum Warahmatullahi Wabarkatouh Ina yima Mlm fatan Alkhaeri...tambayana shine menene huk...
Wa alaikum slm, akwai saɓanin malamai akan mas'alar hoto da aka ɗauka da ko wani irin Camera. Wasu sun tafi a kan shima haramun ne, wasu kuma suna cew...
Read Full Answer →