Question
slm Allah yakarawa mlm lfy tambayata itace inaso aimin bayanin menene girman Kai menene taurinkai Allah yabada iKon amsawa
Asked by: Abdulrahman Sani Garko
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alaikum slm, girman kai shine ƙin gaskiya da kuma raina mutane ko wulaƙanta su. Taurin kai kuma kafewa a kan wani matsayi koda kuwa an gamsar da mutum cewa kuskure ne
Answered on November 11, 2026
Related Fatwa
Assalamualaikum mlm shin zan iya Kiran kaina da suna sayyada,ko in hada shi da sunana misali-Sayya...
Wa alaikum slm, sayyada yana nufin shugaba mace ko jagora, in ke hakan ce ba laifi
Read Full Answer →Aslm malam tambayana shine menene hukkunci sallahma uku da akeyi acikin sallah
Wa alaikum slm, ya tabbata a sunnah
Read Full Answer →assalamu alaikum Malan tambaya gareni shin Za,aiya chema Dan Bidi,a fasiki
Wa alaikum slm, sai dai ba za'a kama sunan sa ba. Za'a faɗi cewa duk me laifi kaza, fasiki ne, ko duk wanda yayi aiki iri kaza ɗan bidi'a ne. Wallahu...
Read Full Answer →assalamualaikum mlm ya hukuncin wadda yayi musafaha da kafiri baiyi alwala ba yayi sallah a haka
Wa alaikum slm, ba komai a kansa
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam shin ko yahalatta mahaifinu yabamu sadakar kudi sai ni yabani musali 10k sai...
Wa alaikum slm, idan yayanka yana da aure yana da iyali misali, kaga ya fika buƙata, ba laifi. Amma idan ba haka ba, in zai muku kyauta dole ya daidai...
Read Full Answer →As Salamu alaikum wa Rahmatullah,mallam tambaya ta ita ce,yarinya ce a lokacin da tana yar karama ak...
Wa alaikum slm, be kamata ba
Read Full Answer →