Question

Copied!

Assalamualaikum ALLAH y karawa malam lfy da Imani tambaya na itace akan Hadith khudisi, wahayin sa akeyi ko Kuma yaya?

Asked by: Ibrahim Khalil

Answer

Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi Usman

Wa alaikum slm warahmatullah, duk hadisai ma Wahayin su ake kaman Alkur'ani. haka shima Hadith Kudsiy Wahayin sa ake yi, Manzon Allah baya magana da son zuciya sai abinda Allah ya faɗa masa

Answered on November 11, 2026

Answered

Related Fatwa

Assalamualaikum mlm shin zan iya Kiran kaina da suna sayyada,ko in hada shi da sunana misali-Sayya...

Wa alaikum slm, sayyada yana nufin shugaba mace ko jagora, in ke hakan ce ba laifi

Read Full Answer →

Aslm malam tambayana shine menene hukkunci sallahma uku da akeyi acikin sallah

Wa alaikum slm, ya tabbata a sunnah

Read Full Answer →

assalamu alaikum Malan tambaya gareni shin Za,aiya chema Dan Bidi,a fasiki

Wa alaikum slm, sai dai ba za'a kama sunan sa ba. Za'a faɗi cewa duk me laifi kaza, fasiki ne, ko duk wanda yayi aiki iri kaza ɗan bidi'a ne. Wallahu...

Read Full Answer →

assalamualaikum mlm ya hukuncin wadda yayi musafaha da kafiri baiyi alwala ba yayi sallah a haka

Wa alaikum slm, ba komai a kansa

Read Full Answer →

assalamu alaikum Mallam shin ko yahalatta mahaifinu yabamu sadakar kudi sai ni yabani musali 10k sai...

Wa alaikum slm, idan yayanka yana da aure yana da iyali misali, kaga ya fika buƙata, ba laifi. Amma idan ba haka ba, in zai muku kyauta dole ya daidai...

Read Full Answer →

As Salamu alaikum wa Rahmatullah,mallam tambaya ta ita ce,yarinya ce a lokacin da tana yar karama ak...

Wa alaikum slm, be kamata ba

Read Full Answer →