Question
Assalam Alaikum. Don Allah Me Ne Hukuncin Sana'ar (Kwalliya) Ta Mata Ko Kuma (Make Up) A Musulinci? Allah Ƙarawa Malam Lafiya Da Imani.
Asked by: Muhammad Salisu Muhammad
Answer
Answered by: Ustadh Auwal Abdullahi UsmanWa alaikum slm, ya halatta matukar an kiyaye abinda Shari'a ta iyakance. idan mace ce zatayi wa ƴan uwanta mata kuma ba cakuduwan maza da mata a wajen, ba laifi
Answered on September 01, 2026
Related Fatwa
As salamu Alaikum Malam ina da tambaya. Aiki ne ya kaini daga. kano state zuwa Edo state. dan All...
Wa alaikum slm, Wasu malamai suna ganin cewa daga kwana uku shike nan, wasu kuma suna ganin sai ka dawo. Wallahu Ta'ala A'alam
Read Full Answer →mace data yi barin ciki wata Daya,shin zata daina sallah?
Zata iya yi, be kai ace an hura masa rai ba, sabo da haka ba jinin haihuwa bane,
Read Full Answer →assalamu alaikum Mallam shin ko yahalatta mutum yayi sallah yayi karatun alqur,Ani da azumi domin ne...
Wa alaikum slm, ya halatta kayi duk wani aikin alkhairi kayi tawassuli dashi kayi addu'a wa iyayen ka. zaka iya yin sadaka da niyyar Allah ya kai musu...
Read Full Answer →Assalamualaikum malam barka da dare Dan Allah tambaya ta a nan idan naxo masallaci na samu raka'a bi...
Wa alaikum slm, ya halatta ya bika shima ya samu ladan jam'i
Read Full Answer →aslm mlm dan Allah menene hukuncin Wanda y Daura laya
Wa alaikum slm, ya aikata mummunan laifi da zai iya kaishi ga shirka
Read Full Answer →assalamualaikum mlm stakanin yin salatin annabi da istigfari wanne yafi falala
Wa alaikum slm, ko wanne yana da falala kuma ko wanne ana buƙatar musulmi yayi. Salatin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama duk wanda yayi ɗaya Allah z...
Read Full Answer →